Inspiration

What it does

How we built it

Inspiration

A Nigeria, dalibai da yawa suna fama da fahimtar darussa saboda ana koyarwa ne kawai da Turanci. Ni kaina na ga 'yan uwa na suna struggle da Math da Science. Wannan ya ba ni sha'awar gina Gida AI - Malamin AI da zai bayyana komai a harshen Hausa.

What it does

Gida AI app ne da ke:

  1. Koyarwa: Yana bayani kan kowane subject a Hausa mai sauƙi
  2. Gwaji: Yana yin tambayoyi da marking ta atomatik
  3. Amsa Tambaya: Dalibi zai iya yin "Ka bayyana photosynthesis" sai ya amsa shi
  4. Skin AI: Tare da YouCam API, zai iya taimakawa a darussan Kimiyya

How we built it

Mun gina shi da:

  • Frontend: Flutter / React Native
  • AI Brain: Gemini API + Custom Hausa prompts
  • API: YouCam API don Skin Analysis
  • Database: Firebase

Challenges we ran into

  1. Harshe: Samun AI da ke fahimtar Hausa da kyau
  2. Offline: Yadda za a sa app din yayi aiki ba tare da intanet ba
  3. Funding: Samun API credits don gwaji

What we learned

Na koya cewa idan ka koyar da mutum a cikin harshen sa, yana koyo da sauri x3. Na kuma koya yadda ake hada AI APIs da juna.

What's next

  1. Kara ## Challenges we ran into

Accomplishments that we're proud of

What we learned

What's next for Gida AI.

Built With

  • ai
  • edtech
  • education
  • flutter
  • gemini-api
  • hausa
  • mobile-app
  • nigeria
  • youcam-api
Share this project:

Updates

Submission history