Inspiration

What it does

How we built it

Challenges we ran into

Inspiration

Na yi wannan aikin ne saboda ina son taimakawa mutanen Hausa da kananan yara su iya amfani da fasahar zamani da harshensu. Mutane da yawa ba sa jin daɗin amfani da AI saboda harshen Ingilishi. Don haka na ce me ya hana mu yi Gida AI da zai fahimci Hausa?

What it does

Gida AI yana sarrafa na'urorin gida ta hanyar umurnin murya da rubutu. Baya ga haka yana da wasannin koyarwa kamar Karin Magana, Al'ada, da Tarihin Hausa domin kiyaye al'adarmu.

How we built it

Na gina shi da React + Vite don frontend, Node.js don backend, kuma na yi amfani da AI models don fahimtar murya da rubutun Hausa. Na kuma haɗa shi da na'urorin smart home.

Challenges we ran into

  1. Samun AI da zai fahimci Hausa daidai yana da wahala
  2. Haɗa murya da na'urorin gida
  3. Yin dashboard mai sauƙi don kowa zai iya amfani da shi
  4. Gyara bug na Devpost a waya 😂

Accomplishments that we're proud of

Mun yi nasar gina cikakken Gida AI da ke aiki da harshen Hausa. Yanzu mutum zai iya cewa "Kashe fitila" kuma zai yi aiki.

What we learned

Na koyi yadda ake gina AI da ke fahimtar harsunan gida, da kuma yadda ake haɗa hardware da software.

What's next for Gida AI

Zan ƙara wasu harsuna kamar Igbo da Yoruba. Zan kuma ƙara tallafin WiFi don sarrafa gida daga ko'ina.

Accomplishments that we're proud of

What we learned

What's next for Gida AI

Built With

Share this project:

Updates