Inspiration

What it does

How we built it

Challenges we ran into## ## Inspiration

Na girma ina ganin dalibai da yawa a Arewa suna fama da Math da Science saboda ana koyar dasu da Turanci. Na yanke shawarar yin app din da zai koya musu da harshen Hausa.

## What is Gida AI?

Gida AI shine malami na AI da ke wayarka. Yana bayanin darussan SSCE, JAMB da WAEC cikin sauki da Hausa. Dalibi zai iya yin tambaya da murya ko rubutu, AI zai amsa shi nan take.

## What We Learned & Built

Mun koyi cewa harshen koyo shine babbar matsala. Don haka muka gina Gida AI ta amfani da AI models da suka fahimci Hausa. Yanzu yana iya bayanin lissafi, physics, chemistry, da biology mataki-mataki.

## Challenges

  1. Harshe - Samun AI da ta fahimci Hausa sosai yana da wahala
  2. Internet - Dalibai da yawa ba su da internet mai karfi. Don haka muna aiki don yin shi offline
  3. Funding - Muna bukatar kudade don kara darussan da kuma biyan servers

## Our Goal

Taimaka wa miliyan 10 daliban Najeriya su fahimci karatu kafin 2027. Tare da tallafinku, za mu iya kaiwa ga haka.

Accomplishments that we're proud of

What we learned

What's next for Gida AI - Malami na Hausa a wayarka. Koyi Math, cikin sauki

Built With

Share this project:

Updates

Submission history